Ads skipped

Mun ji Sakon ka Mal. Kawu Sumaila, muma ga na su sakon ga wannan kaf!rin Bokan

2.5K views · Nov 21, 2026 · Entertainment

Comments · 5

  • @YusufIsyakuyusuf-gt2zs · 4 days ago

    Ya  sheikh,Allah da haka bata faru ba Sen.Kawu, ya yaye masa zani a kasuwa ba sannan kaima da ire iren ka da kuka tube shi zigidir.Wallahi da yanzu karshen ta gidansa 24hours za ka dinga ganin shige da fice na marasa rabon imani.Kuma a yanzun ma fa sai an samu wasu gafalallun da duk kiran da kuka yi sai sun je,shedan ya riga ya rinjaye su daga kan imani.Kama daga kan 'yan siyasan da 'yan kasuwan da kishiyoyi da sauran su.Allah ya jikin DR. IDRIS DUTSEN TANSHI,yace cika jine,macuci,kaji mugu ya shirya cuta(BOKA). Allah ya kara tsare mana imanin mu ya inganta mana shi,alfarmar Annabi Muhammad (S.A.W).

    1

  • @SARKYABDLK_FX · 4 days ago

    Jazakumullah Khairan sheikh

  • @YusufIsyakuyusuf-gt2zs · 4 days ago

    Wallahi duk ire iren sune suke saka mu a cikin halin da muke ciki na kasar nan.Kama daga kan mafi yawan zaluncin shuwagabanni da ta'addanci da duk wani nau'i na zalinci da yake gudana.Misali; Ta yaya shugaba an saka shi ya aikata shirka don ya samu mulki,yaya kake tsammanin idan yaci mulki zai maka adalci bayan yana da tabbacin ya rabu da imaninsa kafin ya samu mulkin.Kuma Allah ya kaddara shine zai hau,amma sakamakon shubuhar da bokayen suke saka musu yasa suke biye musu su aikata shirke shirker su,da zarar kuma mutum yayi nasara sai ya dauka wannan laifin da ya aikata ne ya zama silar cin zabensa.Ya manta da duk sauran abokan takarar nasa duk sun aikata same abin da ya aikata.To su me yasa basu ci ba,shirkar kace tafi tasu karfi.Haka duk sauran baragurbin mutane suke kama daga kan 'yan ta'adda,yan fashi,'yan chacha,mazinata,barayi,kishiyoyi,'yan kasuwa da sauransu,duk mafi yawa su suke dora su akan wannan mummunar hanya.Shi yasa kullum kowanne bangare kara tabarbarewa yake musamman a yankin mu na Africa,don duk kusan kasashen Africa mun yarda da wannan dabi'ar ta bin bokaye da mushrikai a kowanne fanni na rayuwa.

  • @SARKYABDLK_FX · 4 days ago

    ☝🥰🥰🥰

Up next

LIVE

Muhadara daga Masallacin Shiekh Bello Aliyu Yabo tare da Shiekh Musa Assadussunnnah

Karatuttukan Malaman Musulunci · 1.6K views

LIVE

Muhimmin Darasin Akida! Sheikh Sani Ibn Hazam Ya Yi Bayani Mai Girgiza Zuciya Kan Tauhidi

QIBLAR SUNNAH TV · 1.3K views

LIVE

Yanzu_yanzu: Dr. Lawan Triumph yayi cikakken jawabin kan haramcin saka EARPIECE a kunne daya

Karatuttukan Malaman Musulunci · 5.1K views

LIVE

Kwankwaso ba shi da laifi, rashin kulawa ne ya sa matar Gwamna Abba ta bar gidansa - Buba Galadima

DCL Hausa · 16K views

LIVE

Matsalolin Aure A Kasar Hausa

Malam Ahmad Tijjani Gurumtum Tv · 10K views

LIVE

Daga garin Jos, gagarumar muhadara tare da Sheikh Sani Rabi'u Alkanawi

Maluman Nigeria · 481 views

LIVE

Ghanaians disgrace NPP after John Mahama hardwork? Wontumi to be free😳Afenyo Markin nkokonkitinkiti

BRIGHTER MEDIA · 2K views

LIVE

_Yanzu_yanzu: Shiekh Ibrahim Aliyu Kaduna ya magantu kan vedion Sarkin Daura da Baturiya

Karatuttukan Malaman Musulunci · 9.7K views

LIVE

Hakikanin Asalin Rashin Lafita I Sheikh Bashir Ahmad Dan Fili Sokoto Hafizahullah

Abdullahin Gwandu TV · 6.5K views

LIVE

Innalillahi 😭🙆‍♀️ Yanzu-Yanzu: Saurari Sakon Sheikh Bashir Gameda Halinda Yake Ciki Na Ciwon Zuciya

Sunnah Academic · 20K views

LIVE

Daga Karshe ~ Sheikh Lawan Abubakar Triumph Yayi Fata Fata Da Yan Tsine Akan Akidar Su Ta molanka.

Sunnah Academic · 3.6K views

LIVE

Janbiro Maganin Dakikin Yaro I Yanzu Yanzu Sheikh Lawan Abubakar Shuaib Triumph Yasake Basu Aiki

Abdullahin Gwandu TV · 13K views

LIVE

Daga Janhuriyar Nijar Tafsirin Al-Qur'ani tare da Sheikh Mukhtar Abubukar Zinder

Maluman Nigeria · 263 views

LIVE

"Yau zan fallasa wani sabon makirci da APC ta shiryo wa mutanenmu na Karkara" - Taskar Kwamanda!

Dan'uwa Rano TV · 2.9K views

LIVE

__Mun ji Sakon Baba Nura Arzai muma ga namu sakon

Maluman Nigeria · 1.9K views

LIVE

Dan bello da sharfadden na cikin tsaka mai wuya bayan fusata yan arewa kan zargin hadewa da tinubi.

Alfurqan iTv · 9.1K views

LIVE

Shiekh Sani Alhamidy ya magantu kan boka tare da jinjina ga Kawu Sumaila

Karatuttukan Malaman Musulunci · 1.7K views

LIVE

Innalillahi 😭🙆‍♀️ Yanzu_Yanzu: Bayan Abinda Yafaru Da Sarkin Daura Saurari Imam Yunusa Jega

Sunnah Academic · 7.9K views

LIVE

Mun yanke shawarar tallata Tinubu da ni da mabiyana a zaben 2027 - Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah

DCL Hausa · 6.6K views

LIVE

Kai tsaye daga garin Bauchi tare da Sheikh Alkanawi da Sheikh Nazir Abu_Aisha

Maluman Nigeria · 883 views

YouTube, with the door locked.

Aegis plays a clean stream instead of YouTube's player, so pre-roll ads, trackers, and fingerprinting never ride along. Drop Shields any time if you want the official player back.