Martani ga Dan bello da sharfadden kan tonon asirin da turaki yayi sun karbo tallata tinubu
5.7K views · Nov 21, 2026 · News & Politics
Comments · 35
@bilyaminuabubakar9907 · 2 days ago
Muna godiya malam jazakhallahu khairan
2
@ShamsuddeenHarunaAbdallah · 2 hours ago
Wallahi ku sani ,ku kara sani, da ku da duk masu rajin kare damokaradiyyane,ko cikin sani ko da akasin haka. Bugu da kari, ku sani babu adalci a cikin tsarin mulkin damokaradiyya, Allahumma saidai sauki da za a iya samu a wjen Allah ta hanyar bayinsa masu tausayi,Ilimin addini, natsuwa da adalci duk da an jarabcesu da mulkan mutane a tsarin damokaradyya. Allah ya bamu shuwagabanni na kwarai,amin thumma amin.
@SHAWARATV-r1e · 2 days ago
Allah ya shirye mu Ameen
1
@umarmaimuna3856 · 3 days ago (edited)
Ya Allah Ya Allah Ya Allah<br>Hasbunallah wa niimal wakeel<br>Mal Abu Aisha jzklh khair<br>Allah yawaita muna ireirenka ya Kuma tsare muna ku
3
@zakariaabdullahi · 3 days ago
Allah xe wargaxa aniyar su dan ballo daman in gangata fiye xaqi to fashewa xatai 😢 biri yayi kamada mutum dn ballo😡💔 da man kansu kuka sani ba kishin kasar ke kansu ba wlh sai Allah ya wargaxa su in sha allahu 🙏
3
@abdurrahmansani8605 · 3 hours ago
ALLAAH YA ISA ALLAAH YA KARYA TINUBU DA MASU GOYON BAYAN ZALUNCI YA ALLAAH ❤❤❤❤❤
@SammaniYunusa-k2p · 2 days ago
Dan Allah kukyau laisu suyi Allah zai karyasu in Sha Allah
2
@zahraabdullahi3603 · 2 days ago
hasbunallahu wa ni'imal wakil
1
@malamgumel3547 · 2 hours ago
Babu Abun da za muce sai dai Hasbunallahu Wanniimal Wakeel Niimal Maula Wa Niiman Naseer Ba za muce Komai kan shi Dan Bello Ba sai mun ji ta bakinsa domin kada ayi zargi ba tareda da jin ta bakinsa ba Ubangiji Allah ya kawo Wa Kasarmu Alheri da kuma wanda zai taimaka ya warkar mana da abubuwan da ke damun alumma Allah ya tabbatar mana da alheri Ameen
@NuraSani-q8t · 2 days ago
Very good thanks so much masha allah Alhamdulillah patan alheri malan habu a Isha mutane allah ya karemu da sherin mupukai amen ya Allah Nigeria se atiku abubakar in sha allah allah ya karemu da sherin mupukai albarka amen ya Allah Nigeria kenan allah ya karemu da sherin azalumai albarka amen ya Allah
1
@abdulrashidgarba8304 · 3 days ago
Gaskiyane wlh mlm
2
@KhadeejaAhmad-f1l · 3 days ago
Allah duk Wanda zaiyi magudi a 227 ya Allah kadora masa cutar da bazai warkeba harsai anyi zaba na gaskiya
3
Up next

Andy Burnham Isn’t Stupid, Brits Are Shifting Towards The EU
Times Radio · 1.4K views

Pip disability benefits system ‘not fit for purpose’ | Timms Review in full
The London Standard · 1.5K views

Senegal reinstated as AFCON winners after CAS rules against Morocco
africanews · 56 views

COP31 Ends in a Deadlock - Onoja
Arise News · 2.9K views

Ukraine’s Strikes On Russian Ships Show ‘No Asset Is Beyond Reach’
Times Radio · 12K views

Farage Says Burnham's Romanticised Idea of Europe is Outdated
Onlooker UK · 865 views

COP31 Deadlock: The Future of Global Climate Action - Majekodunmi
Arise News · 838 views

Influencers invited to No.10 'while the world is in a parlous state'
LBC and LBC UK Politics · 8.5K views

YARANA BIYU MASU KANANUN SHEKAU SUNA HANNUN YAN BINDIGA 1
Brekete Family Arewa · 13K views

LIVE: Kemi Badenoch hits back at Andy Burnham's 'terrible' EU deal in keynote speech
Daily Express · 12K views

Debt Madness: Dr. Michael Espendiller Settles the Score with Budget Tricksters! - AfD Parliamenta...
AfD-Fraktion Bundestag · 59K views

earpiece ya tada kura, malam lawan ya sake magantuwa kan batun haramcin sanya earpiece a kunne daya
Alfurqan iTv · 3.6K views

What went wrong at the COP31 climate talks? Europe Tonight breaks it down
euronews · 7.5K views

Maganar sani danja kan rikicin sakin matar Abba da rikicinsu da babanta kwankwaso.
Alfurqan iTv · 2.4K views

наставак Прве седнице Народне скупштине Републике Србије у Петнаестом сазиву 24.11.2026.
ParlamentSrbija · 40K views

Nigel Farage LASHES OUT at Andy Burnham and Tories over Brexit stance
Daily Record · 1.3K views