Madubin Afrika: Salisu Idris, 'Abokin Kasuwancina Ne Ya Yaudare Ni, Ya Kai Ni Hannun Masu Garkuwa!
18K views · Nov 21, 2026 · Education
Comments · 248
@Dan_Malaman_Zazzau · 17 hours ago
Ubangijinmu Allahumma Yah Allah Shi Saka Muku
1
@SadiyaAhmadSunusi · 17 hours ago
Allah yaqara tsarewa
1
@FatimaMuhammad-h2v6g · 19 hours ago
Allah ya jikan Sani😭
1
@رابحهمحمد-ت2ص · 7 hours ago
Allah yastaremu
1
@saniabdulmudallabi1421 · 1 day ago
Salisu da Sani Allah SWT ya saka muku.
Amma Wurin da aka kaiku ba Dandume bane.
Da farko kace kunje wani Gari Funtua. Sai kuma aka kaiku Malumfashi.
Daga nan aka shiga daku Daji.
Idan daga Kano ka taho sai kazo Malumfashi kafin kaje Funtua. Sai dai idan ta Zaria kuka biyo. In haka ne kuwa ba abin da zai kaiku Malumfashi, Idan Dandume zaku je.
Allah SWT ya jikan Sani.
Kai kuma Allah ya kiyaye na gaba.
1
@kabirusuleiman292 · 9 hours ago
Duk wadanda suke da hannu cikin wannan ta'addancin Ubangiji Allah ya karyasu, ya tona asirin su.
1
@mahmudmeedad · 1 day ago
Allah ya saka muku da alkhairi
Allah ya tsaremu gaba daya, Aameen.
1
@UmarAyuba-cz9de · 13 hours ago
Unguwar mu daya da Sani baban su Abokin mune Allah yajikansa da rahama
1
@usmanabdullahi8832 · 1 day ago
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un😭😭
1
@Sadiyaabdulrazak-o8i · 2 days ago
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un 😭 mutanen nan ba za su gama da duniya lafiya ba. Allah Ya yi mana tsari da su, Allah Ya taimaki wanda suke hannunsu ya kuɓutar da su😢
3
@UmarSagirAhmad-x1p · 2 days ago
Hasbunallah waniimal wakeel, Kasar Nan Arewa ta lalace
2
@AliyuAbdussamad-p4r · 3 days ago (edited)
Allah sarki ni dan Dandume ne. Allah yakawo Mana Sauki. Ku kuma Allah yasaka maku wanda ya rigamu gidan Gaskiya. Allah yajikanshi.Amma ji nike kamar ba garinmu bane Abin yafaru. Sabda duk Inda yake fadi ba Inda nagane.
2
Up next

MADAFUN IKO 19TH NOVEMBER 2026
Farinwata TV · 2.1K views

BBC Hausa Labarai Yau (25/11/2026) NA SAFE YAU Labarai Masu Zafi 6:30
Hausa True 24 · 926 views

Innalillahi 😭🙆♀️ Yanzu-Yanzu: Saurari Sakon Sheikh Bashir Gameda Halinda Yake Ciki Na Ciwon Zuciya
Sunnah Academic · 18K views

Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna Ya Yi Tsokaci Kan Manyan Al’amura Biyu Da Suka Girgiza Ƙasa!
SALAAHA MEDIA TV · 1.3K views

SHEKARA HUDU NA SIYA FILI AKA DAMFARE NI
Brekete Family Arewa · 3.3K views

Kwankwaso ba shi da laifi, rashin kulawa ne ya sa matar Gwamna Abba ta bar gidansa - Buba Galadima
DCL Hausa · 14K views

Bayan dakatar da Sarkin Daura, tattaunawar Shiekh Ibrahim Aliyu Kaduna da dalibai kan kïsan Naija da
Karatuttukan Malaman Musulunci · 1.6K views

Trump Pressures Nvidia to Reinstate CEO Jensen Huang & He Tries to Explain Calling Putin His Friend
Jimmy Kimmel Live · 4M views

GIDAN BADAMASI SEASON 8 EPISODE 3 SUBTITLED IN ENGLISH
Dorayi Films TV · 504K views

Zauren Jita Ep 76 - Ali Jita x Alhaji Jamilu Shariff Billo
Zauren Jita TV · 18K views

Tagwayen Asali, masu kaunar juna, sunyi aure tare, sunyi makaranta tare, sun samu aiki tare Rayuwata
Tubless Media Concept · 2.9K views

Madubin Afrika: Labarin Muntari Alasan Tofa, Full Episode
Madubin Afrika · 7.7K views

Martani ga Dan bello da sharfadden kan tonon asirin da turaki yayi sun karbo tallata tinubu
Alfurqan iTv · 7.7K views

LABARIN KUNKURU DA GAURAKA DA KALAMAN GWAMNA ABBA A KAN MATARSA...! - Yakubu Musa Fagge (Rigar ƙaya)
Lumana Radio International · 1.9K views

Innalillahi 😭🙆♀️ Yanzu_Yanzu: Bayan Abinda Yafaru Da Sarkin Daura Saurari Sheikh Ibrahim Aliyu
Sunnah Academic · 17K views

Baje Haja - Ibrahim Ishaq Rano 24/11/2026 @dan_uwa_rano
Dan'uwa Rano TV · 1.3K views

Abinda yafaru da sarkin Daura dakuma rikicin siyasar arewa
RIGASA TV NEWS · 1.4K views

Babu wanda zai hana ni shiga siyasa, ba zan dawwama ina gwagwarmaya ba - Dr. Audu Bulama Bukarti
DCL Hausa · 11K views

Mun yanke shawarar tallata Tinubu da ni da mabiyana a zaben 2027 - Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah
DCL Hausa · 5.8K views

Madubin Afrika: Ep37, "Da gwamnati ta yi niyya da yanzu matsalar tsaro ta Kare" Shehu Isah Kaura!
Madubin Afrika · 11K views