Ads skipped

Yadda yan bindiga suka kona mu da ranmu da kashe abokinmu gabanmu kuma sun karbi kudin fansarmu

68K views · May 21, 2025 · People & Blogs

Comments · 147

• @AishatYahaya-tb4dg · 1 year ago

Wallahi Allah kadai yasan hawayen da yafita a idanuwa. Ya Salam Hasbunallahu wani'imal wakeel. Allah yabamu mafita daga wannan musiba.

10

• @welcomeramadan3111 · 1 year ago

Inna lillahi wainna ilaihi Rajiun hasbunallahu wani imalwakil hasbunallahu wani imalwakil hasbunallahu wani imalwakil 😢😢😢

6

• @SHAAYAUAHMED-u4f · 1 year ago

Allah kadorawa duk wanda yakeda mastayi a Nigeria musamman irin su shugaban munafukai wato wai sarkin musulmi Allah da gwammana soko da gwammana kebbi da gwammanan zamfara da gwammanatin Nigeria da sauran munafukai Allah ka gagauta sauke musu bala I

6

• @eljayahaya2621 · 1 year ago

Allah ya kauyta wlh mu hausawa barcin mu yayi yawa 😢😢😢

9

• @NazifiMuhammad-k3x · 5 months ago

Ya Allah ka isarmana mu hausawa bamuda shugabanci ina Yan siyasarmu wallahi Allah zai tanbayeku Kuma kusani akwai hisabi sakaninmu daku Allah ya isar mana Allah kakawo mana dauki Allah bamuda kowa say Kai Allah kabamu kariya Allah ka fitar damu cikin wannan Hali

2

• @mubarakgarba6566 · 1 year ago

Inna'lillahi Wa'Inna Ilaihi raji'un. Wannan masifa da bala'i damai yayi kama haka. Ya Allah dan tsarkakan sunayenka kayi mana maganin duk wanda yake da hannu akan wadannan masifu dake faruwa a kasata Najeriya. Ya Allah ka hanasu Jin dadi duniya da lahira. Aameen ya hayyu ya qayyum 🙏

3

• @welcomeramadan3111 · 1 year ago (edited)

Duk wadda sukeda ikon magance wannan matsala 😭 suka zuba ido ya Allah kasaukar musu da Bala'in dayafi wannan ya Allah Baka zalunci

8

• @MubarakSaniYahaya · 5 months ago

Innalillahi wainna ilaihi rajiun 😭
Wallahi Wallahi shugabannin kasar nan  basu yadda da Allah ba
Amma zamu je gaban Allah dasu 😭

1

• @IbrahimOumarou-d4x7k · 4 months ago

Ya Allah,ya Allah

1

• @ruqayyatabdulqadir967 · 5 months ago

Innaliillahi wa inna ilyheer raji'un.

Da sponsors dinsu dasu,Allahu y wulaqan tasu ya hayyu y qayyum.

Allahu y baka lapya😢😢what a world kea Allah.

1

• @auwalabdullahi1418 · 3 months ago

Allah yaisa wlh shuwagabanni kuji tsoran Allah

• @NazifiMuhammad-k3x · 5 months ago

Wallahi Fulani kusani mu hawsa mune abokan zamanku wallahi wannan abun  zaizo karshe wallahi in mukaba yayanmu tarihi wallahi bazasu barkuba kusani mukadai ke Baku aure Kuma kusani wallahi inyazo karshe bazamu barkuba

2

Up next

LIVE

Yadda mu ke Daukar Gawarwakin Yan uwanmu da yan Bindigar da suka yi garkuwa da mu suka kashe

Maibiredi TV · 78K views

LIVE

Dr.Habbey Teron Extramarital Affairs Abirta? |

Karbi Content · 5.4K views

LIVE

Masu garkuwa da mutane sun harbe kuma su kayi awon gaba da iyalin sa

Salinga pi Network · 18K views

LIVE

Yadda yan bindiga suka walakanta gawar ɗan uwanmu da bayan ya rasa rayuwarsa a hannunsu- Danmaraya

Maibiredi TV · 9K views

LIVE

Rikici ya kaure tsakanin malaman niger

Dan kishin kasar niger tv · 942 views

LIVE

Yadda na kwato daga hannun masu garkuwa da mutane a dajin Kaduna - Malam Abdullahi Farawa

AMC Hausa · 13K views

LIVE

Madubin Afrika: Salisu Idris, 'Abokin Kasuwancina Ne Ya Yaudare Ni, Ya Kai Ni Hannun Masu Garkuwa!

Madubin Afrika · 19K views

LIVE

Yadda boka ya ba shi tsafin yin kudi, ya cigi yarsa yar shekaru 4 da matarsa don ya samu kuɗi

Maibiredi TV · 8.6K views

LIVE

DUBU 50 AKE BIYANA DUK WATA INA YIWA YAN BINDIGA GADIN MUTANEN DA SUKE GARKUWS DA SU- Inji wannan

Maibiredi TV · 44K views

LIVE

Barawon daji ya ji wuya, ya ce karshen shi ne ya zo a kama shi

DCL Hausa · 1.2M views

LIVE

Jinjina Ga Sojojin Nigeria Bisa Nasarar Halaka Bello Sububu Mai Gidan Bello Turji A Wani Bata Kahi

MURYAR AREWA HAUSA TV · 818K views

LIVE

Yadda na kwashe kwanaki 105 hannun miyagun yan bindiga da azabar da na sa hannunsu

Maibiredi TV · 34K views

LIVE

Labarin Garba Malumfashi. Da ya sha dambe da yanbindiga. Full Episode!

Madubin Afrika · 5.1K views

LIVE

Dr, Habe Teron arloso alamki aputhak East Karbi Anglong District Congress atum pen pherangke kangni

NE Time Today News · 699 views

LIVE

Labarin tashin hankali da baka taɓa ji ba a Brekete Family

Madubi TV · 35K views

LIVE

MLA Habbey Teron Alamki | BJP Pen Kache-O Manipur Leaders | Church Phalangno Odisha Along

Karbi Chethan Chemum · 11K views

LIVE

Irin chin Amana da nasamu a Gida na Bayan sakomu daga hannun Kidnapas,|SHAHARA TALK SHOW. EPISODE.4.

Tauraruwar Arewa TV · 145K views

LIVE

He Divorced Her After She Took Her Lover Abroad; His Billionaire Comeback Left Her in Tears!

Born to Rule · 820K views

LIVE

MADUBIN AFRIKA: Ep 33, Muhd Shamsudeen 2 "Ban taba ganin tsana irin wadda Fulani ke wa Hausawa ba"

Madubin Afrika · 21K views

LIVE

GAWURTACCEN DAN BINDIGA YA FADA HANNUN JAMI'AN TSARO, YA BAYYANA AIKA-AIKARSA

Maibiredi TV · 16K views

YouTube, with the door locked.

Aegis plays a clean stream instead of YouTube's player, so pre-roll ads, trackers, and fingerprinting never ride along. Drop Shields any time if you want the official player back.