Ads skipped

TARIHIN ANNABI MUSA AS DA FIR'AUNA , TARE DA MAL UBALE ADAKAWA KANO (2)

68K views · Jun 19, 2025 · People & Blogs

Comments · 35

• @ZaharaddenIbrahim-o9l · 9 months ago

ASSALAMU ALAIKA YARASULILLAH=~

(Tsira da Aminci da albarkar Allah suqara tabbata gareka ya masoyin ,cikar zance ,cikamakin annabawa, Annabi ,manzon Allah sallallahu alaihi wasallam )

QAD BALLAGTAR RISALA=~

(haqiqa yakai wannan Annabi Mai girma ,wanda shine mafificin annabawa da manzonni duka ,Kuma shine rahamar Allah Baki daya,Kuma shine jinqai ubangiji,Kuma shine tsani hanya zuwaga mahalicci ga dukkan wani halitta har annabawa ,tabbas ka isar da saqon da aka aikoka dashi zuwaga halittu bakidaya )

WA ADDAITAL AMANAH =~

(Haqiqa yakai wannan babban Annabi Mai mafificin daraja ,manzo Mai mafificin gaskiya da Amana ,Tabbas ka cika Amana ka isar daduk amanar da Allah yabaka batareda karage komaiba ya miftahul jannah ya rasulillah sallallahu alaihi wasallam 😭)

WANAS, HATAL UMMAH=~

(Kuma haqiqa yakai wannan Annabi Mai girma, wanda Kaine kakasance Mafi daraja da qima awajan Allah ,Kaine taqamar Allah ga duk bayinsa ,Kaine qarshen iyawar Allah ,akanka Allah yaqure komai ,Akanka Allah yatiqe akan halittar kyawu ,Imani,tausayi,jinqai,rahama ,da komaima Kaine maqura a halittun Allah ,haqiqa Babu komai Babu kowa a halittu Idan gaka ya nabiyyillah,Tabbas kayiwa Al ummah nasiha baka rage komai ba daga abunda Allah ya umarta ya rasulillah ❤️❤️ )

WAJAHATTA FILLAHI HAQQA JIHADIHI HATTA ATAKAL YAQINI=~

(Yarasulillah haqiqa kayi jahadi yadda Allah yakeso ayi jahadi ,Kai kadai kayi daidai da yadda Allah yakeso ayi ya manzon Allah sallallahu alaihi wasallam,haqiqa bakasamu Hutu a abunda Allah ya umarcekaba har sai da yaqini yazomaka ya maji dadin Allah , sallallahu alaihi wasallam)❤️Ya Allah Ina tawassuli da wannan begen Dakabani iKon rubutawa ga dan gatan ka Annabinka manzonka masoyinka kayafe zunubaina nafarko Dana qarshe da zahiri da badini na ganganci da wanda bana ganganciba manya da qanana ya Allah da iyayena da Yan uwana Baki daya ,kalamincemin manzon Allah sallallahu alaihi wasallam ,duniya da lakhira karayani dashi kakasheni dashi ya rahimu ya jalilul jabbar ya kabirul mutaal ya hayyu ,ya qayyum,ayayemana azaba da fitinar qabari da mutuwa da siradi da azabar hisabi da wuta da fitinar duniya da lakhira da fitinar dajjal yarabbi da sharrin kaina da zuciyata da shaidan da idona bakina da hancina da kunnena ya ladifu ,ya ganiyyu,ya Allah dukkan buqatanmu dana Yan uwa musulmi na duniya da lakhira Allah kabiyamana katsaremu sharrin duk Mai sharrin ya ganiyyu ya ahdu ya samadu ya fardu ya Al muhyi ya Al mutakabbir Ya alhamdu ka amsa saboda sirrin Dake cikin Subhanallahi Alhamdulillahi
La iha illahu
Allahu Akbar
Lahaula Wala quwwata illa billah❤️
Subhallahi wabi hamdihi
Subhallahil Azeem
Ya hayyu ya qayyum
Saboda sirrin salatul fatih da matsayinsa da girmansa ga manzon Allah sallallahu alaihi

Allahumma salli ALA sayyidina Muhammad alfatihi Lima uguliqa walkhatimi Lima sabaqa nasiril haqqi bil haqqi walhadi ila siratuqal mustaqim wa ala alihi ,wasahbihi, wa walidaihi ,wa azwajihi,wazurriyatihi,wakullissalihina Ajma,een haqqa qadrihi wa miqdarihil Azeem❤️❤️🤲

6

• @IdrisAbubakar-f7g · 1 year ago

Allah ya kara basira ml

11

• @ShamsiyaSani-h2d · 10 months ago

Allah kasamu cikin ceton manzon Allah saw ❤❤

5

• @DangarejiDangareji · 1 year ago

s...a ..w ..❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

7

• @NazifimkIbrahim · 1 year ago

S a w

6

• @RagvvgAhmad · 1 year ago

/s 😊.   a 😊❤ w😊🎉

7

• @IbrahimAliu-xx7wc · 1 year ago

Allah ya Kara lafia

7

• @AmfeoMountain · 3 months ago

2

• @abcdefghijklm-i4x · 1 year ago

Masha Allah

10

• @RabiouIyani · 1 year ago

S,,a,,w❤❤

6

• @Iarwana · 1 year ago

S...A...W❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

6

• @Samara-r2l4t · 11 months ago

Allah ya Kara basira

3

Up next

LIVE

TARIHIN ANNABI MUSA AS, DA FIR'AUNA (3) TARE DA MAL UBALE ADAKAWA KANO, complete.

VOH MEDIA · 30K views

LIVE

TARIHIN Sayyadina Abubakar RTA. Mal ubale adakawa kano. (2(

VOH MEDIA · 38K views

LIVE

DARAJOJIN DA MARTABAR MANZON ALLAH S.A.W. TARE DA MAL UBALE ADAKAWA .

VOH MEDIA · 9.1K views

LIVE

Tarihin da fir'auna ya zama sarki a misira Kashi na 86 daga Sheikh Ubale Adakawa Kano

Kissatu TV and ABBA GRAFIX TV · 9.8K views

LIVE

October 13, 2026

ALARAMMAH USMAN BIRNIN KEBBI · 6.9K views

LIVE

Tarihin Annabi Ibrahim (a s) Da Al'ajabin Garin Babila Mai Cikeda Ban Mamaki - Sheikh Bashir Ahmad

Taskar Malaman Sunnah Tv · 111K views

LIVE

Tarihin dan Karuna 224 daga Sheikh Ubale Adakawa Kano

Kissatu TV · 4.7K views

LIVE

KISSAR ANNABI SULAIMAN IBN DAUDA R.T.A. MAL. UBALE ADAKAWA

VOH MEDIA · 334 views

LIVE

Cigaban Tarihin Annabi Musa da Fir'auna tare da Mal Ubale Adakawa.

VOH MEDIA · 44K views

LIVE

Tarihin imam Aliyu bin abi dalib daga bakin sheikh malam saminu abdulkadir yakasai

ME ALLO TV · 1.1K views

LIVE

Qof muslim ah oo shinbir ka itaalyar miyaa jira ?

Sugaan Maal · 144 views

LIVE

KISSAR HASKEN ANNABI MUHAMMADU S.A.W TARE DA MAL UBALE ADAKAWA KANO, part 19

VOH MEDIA · 5.4K views

LIVE

September 26, 2026

Sulaiman Sulaiman · 3.2K views

LIVE

TARIHIN ANNABI ISAH DAN MARYAMU AS, TARE DA MAL UBALE ADAKAWA, complete. 2025. HD.

VOH MEDIA · 90K views

LIVE

SAYYIDINA ABUBAKAR AS SIDDIQU R.T.A, ABOKIN MANZON ALLAH S.A.W ❤️ MAL UBALE ADAKAWA KANO.

VOH MEDIA · 258 views

LIVE

NA ANNABI SARKI RABANA #niger #nigeria

ANNABI NE SUTURATA TV · 21K views

LIVE

TARINHIN ANNABI YUNUS DAGA FARKO ZUWA KARSHE

NV HAUSA · 196 views

LIVE

KISSAR ANNABI MUSA DA FIR'AUNA kashi na (2) Sheikh mal ubale Adakawa.

H24MEDIA · 105K views

LIVE

DUKIYAR HARAM BA SAAR DUKIYAR HALAL NE

DARUL HADEETHIS-SALAFIYYA DAURA KATSINA STATE · 20K views

LIVE

kissar fataucin Annabi s.a.w tun Yana Dan shekara 25, tare da Sheikh ubale adakawa. part (1)

H24MEDIA · 136K views

YouTube, with the door locked.

Aegis plays a clean stream instead of YouTube's player, so pre-roll ads, trackers, and fingerprinting never ride along. Drop Shields any time if you want the official player back.